Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.2
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Abin Lissafi
0
3353
45402
41515
2026-05-17T10:36:55Z
Abubakar Kaddi
3731
/* Misalai */
45402
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Casio calculator JS-20WK in 201901 002.jpg|Abin lissafi|thumb|230px]]
'''Abin lissafi''' da [[Turanci]] (calculator) mai amfani da [[Lantarki|lantarki]] a matsayin makamashi. Ana kuma amfani da ita wajan yin lissafi.<ref>https://web.archive.org/web/20221209083540/https://hausadictionary.com/index.php?search=Abin+lissafi</ref>
==Misalai==
*Ƴan kasuwa na amfani da '''Abin lissafi''' wajen kasuwancin su.
*'''Abin lissafi''' yakawo sauki sosai wajan lissafi
==Karin Magana==
Raskwana uwar lissafi
==Manazarta==
[[Category:Na'ura]]
[[Category:WOCI]]
c0utcsyihkybeg4c3e213599eashy42
Abaya
0
3497
45401
43407
2026-05-17T10:35:53Z
Abubakar Kaddi
3731
45401
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Ary 3ebaya.jpg|Mace sanye da Abaya|thumb|230px]]
'''Abaya''' shine doguwar riga ta mata da suke sawa don yin ado.<ref>https://web.archive.org/web/20231003094236/https://hausadictionary.com/abaya</ref>
==Misalai==
*Ƴan mata sun wuce sanye da abaya bakake
*Malan Audu ya bude sabon shagon saida abaya a kantin kwari
*Suruki na ya sayo wa matar shi abaya
==Manazarta==
[[Category:Kaya]]
[[Category:WOCI]]
[[Category:Suna]]
c9plrofn4fa1dryrronrx01za5ghxca
Yan kunne
0
3964
45389
41500
2026-05-17T10:25:25Z
Abubakar Kaddi
3731
45389
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Positions of earrings.jpg|Yan kunne na roba|thumb|230px]]
'''Ƴan kunne''' abune da Mata suke sanyawa a kunnen su domin yin ado ko ƙawa ko kuma kwalliya.<ref>https://web.archive.org/web/20231003093354/https://hausadictionary.com/index.php?search=Yan+kunne</ref>
==Misalai==
*Na saima budurwata sabon Ƴan kunne
*Aisha ta sanya yan kunne masu kyau
*Ina son 'yan kunnen zinari
==Manazarta==
[[Category:Kaya]]
m9yaj3pm8vylz6smrafl6tkbfsgr8p1
45390
45389
2026-05-17T10:25:42Z
Abubakar Kaddi
3731
/* Misalai */
45390
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Positions of earrings.jpg|Yan kunne na roba|thumb|230px]]
'''Ƴan kunne''' abune da Mata suke sanyawa a kunnen su domin yin ado ko ƙawa ko kuma kwalliya.<ref>https://web.archive.org/web/20231003093354/https://hausadictionary.com/index.php?search=Yan+kunne</ref>
==Misalai==
*Na saima budurwata sabon Ƴan kunne
*Aisha ta sanya yan kunne masu kyau
*Ina son ƴan kunnen zinari
==Manazarta==
[[Category:Kaya]]
gho42t4b0cd1ff4fcz4ivuhtvsrg3sh
A-daki-gora
0
4153
45392
39160
2026-05-17T10:27:23Z
Abubakar Kaddi
3731
45392
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
{{Databox}}
'''A-daki-gora''' wani nau'in kayan kiɗa ne da hausawa keyi da fatan akuya sai kuma Afafe babban gora a rufesa da fatar Akuya. sannan a ɗaura shi kan tarin rairayi ariƙa buga shi yana bada amo.<ref>Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.</ref>
==Misalai==
*Yan tashe suna kiɗa da A-dakin-gora.
== Manazarta ==
[[Category:Aiki]]
ta0j75cjdfqsc406e5naoxbcfoxcvz2
45393
45392
2026-05-17T10:27:55Z
Abubakar Kaddi
3731
45393
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''A-daki-gora''' wani nau'in kayan kiɗa ne da hausawa keyi da fatan akuya sai kuma Afafe babban gora a rufesa da fatar Akuya. sannan a ɗaura shi kan tarin rairayi ariƙa buga shi yana bada amo.<ref>Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.</ref>
==Misalai==
*Ƴan tashe suna kiɗa da A-dakin-gora.
== Manazarta ==
[[Category:Aiki]]
hlp7eofwma9ajdo2uhxml6i56by4tpt
A-daki-buzu
0
4162
45391
40015
2026-05-17T10:26:56Z
Abubakar Kaddi
3731
45391
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''A-daki-buzu''' wani nau'in kayan kiɗa ne na Hausawa wanda akeyi da fatan rago ko fatar akuya. Akan fafe gora sanan a jeme fatar a cire duk wani gashi se a ɗaura a cinya ana kuma bugawa tana bada sauti ko amo.<ref>Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN</ref>
==Misalai==
*Yara na kiɗa da A-daki-buzun
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
ajpzm09hgutzbxtd8ho5e99arcx7vv2
abarba
0
4185
45399
41508
2026-05-17T10:34:32Z
Abubakar Kaddi
3731
45399
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Pineapple.svg|Abarba|thumb|230px]]
'''Abarba'''{{Audio|Abarba.ogg}} Wani nau'in kayan [[Marmari|marmari]] ne da kuma [[Mutane|mutane]] suke so kuma suke sha saboda tana Ƙarawa [[Mutum|mutum]] lafiyar [[Zuciya|zuciya]] kuma tana narkar da abincin da mutum ya ci yana da kyau mutum yarin ga shan ta.
===Fassara===
Turanci: pineapple
Larabci: الأناناس
Faransanci : ananas
==Misalai==
* An yanka abarba da wuƙa.
* Ruwan abarba da ƙamshi.
* Yaya bala yasayawa anti ladi abarba.
* Ana haɗa maganin shawara da bawon abarba
==Manazarta==
<Ref> Hausa Dictionary koyan Turanci ko Larabci cikin wata biyu, wallafawa: Muhammad sani Aliyu, ISBN:978-978-56285-9-3</ref>
[[Category:Abinsha]]
[[Category:Kayana Marmari]]
[[Category:WOCI]]
oeugfve3k4ncqc86zwcy4651c6d76ip
gara
0
4603
45381
31687
2026-05-16T20:37:47Z
Hamza DK
2458
/* Hausa */
45381
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Gara''' {{Audio|Gara1.wav|Gara}} Wasu ƙananan kwari ne da ake samun su a gida ko daji da suke hada muhallinsu da ƙasa, an fi samun su musamman a guraren ajiye-ajiye na kayan ci da amfanin yau da kullum, sannan dukka abinda ''gara'' ta shige shi ya kan iya canzawa daga yanayinsa ya koma ƙasa.
'''Gara'''{{Audio|Gara03.ogg|Gara}} ma'ana ta biyu. Wani suna ne da ake iya danganta mutum da shi a yayinda yake aiwatar da wani abu ba bisa nutsuwa ba.
'''Gara''' {{Audio|Gara2.wav|Gara}} ma'ana ta uku. Wata gudunmawa ce ta kayan abinci da iyayen amarya ko mai jego suke haɗa ma yarsu bayan an kai ta ɗakin miji tana amarya ko bayan ta haihu a ranar suna.
==Misali==
An kawo
hnna8jruia2mdgyyxvxbi01o8tsjtuw
45382
45381
2026-05-16T20:38:49Z
Hamza DK
2458
/* Misali */

An kawo garar matar Sadiq
lw3zxj71x6irrfh7v2vtmlk6g8n1o3n
45383
45382
2026-05-16T22:57:03Z

Wancen yaron Gara ne
saetpkypq0p8t191q4rozbkn9r1yv3l
A take
0
5835
45397
40023
2026-05-17T10:32:17Z
Abubakar Kaddi
3731
45397
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''A take''' ma'ana ɗaukar mataki a lokaci ɗaya batareda tubani ko shawara ba.<ref>https://web.archive.org/web/20221206125655/https://hausadictionary.com/index.php?search=A+take</ref>
==Misalai==
# daga magana kawai a take ya gaura mata mari.
# bana yin abu a take sainayi shawara.
# Kasan Allahllah bazan yardaba atake za'abiyani kuɗina.
# Kai wazai iya biyan kuɗin nan atake sai ambincika gaskiya.
==Fassara==
*Turanci; Immedietely
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
0eftr3vxjfte4rmdq2e10nbj3yx4and
Taushe
0
5993
45380
45362
2026-05-16T14:38:17Z
Hamza DK
2458
/* Bayani */
45380
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
==Bayani==
'''Taushe''' Miya ce wacce ake yin ta da tumaturi, tarugu, tattasai, albasa, gini/kabewa da alayyahu. Wasu sunansa yakuwa.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,120</ref>
==Misali==
*Zamu sha miyan taushe.
*Zainab tayi miyan taushe.
'''fassara'''
*Turanci: vegetables soup
*Larabci: شوربة الخضار
==Manazarta==
ntg3251l8wmkofiay1et7vaovi36imo
Ahankali
0
6009
45396
40239
2026-05-17T10:31:15Z
Abubakar Kaddi
3731
45396
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ahankali''' Tana nufin aiwatar ko yin da abu cikin [[natsuwa]], sannu-sannu kamar baza agamaba, wato bi a [[tsanake]].<ref>https://hausadictionary.com/a_hankali</ref>
===Misali===
* Jiwannan tunɗazun ƙananan wajeɗaya kanata abu a hankali saikace bazaka gamaba.
* Kabi ahankali saboda rayuwannan taɓaci kowa takanshi yakeyi.
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
dc2sk32cdodg6dyoaxiqy0hc0ecjpu7
Ƴar yau
0
6014
45388
41495
2026-05-17T10:24:37Z
Abubakar Kaddi
3731
45388
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ƴar yau''' ɗaya daga cikin Waina a cikin abincin Hausawa. wacce ake yinta da gero ko dauro.
==Misali==
* Baza muci ƴar yau ba a gidan nan.
* Sa'a tayi ƴar yau a gobe
th912h6n3ah9bksirmkoz42w6ge1jg5
Ƴar tsaga
0
6203
45386
41498
2026-05-17T10:22:31Z
Abubakar Kaddi
3731
/* Misali */
45386
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ƴar tsaga''' Aska ce ƴar ƙarama da ake amfani da ita wajen yin tsaga kamar tsagar ƙaho, ɓalli-ɓalli, tsagar fuska, tsaga ƙurji da sauransu.
==Misali==
* Anyi mishi tsage da ƴar tsaga a fuska
* Wanzami ya ɗauka ƴar tsaga.
* Ba'a wasa da ƴar tsaga.
1728c7j7gb3s84xhec2xyzedt4lb3gi
Abada
0
6284
45398
41504
2026-05-17T10:33:06Z
Abubakar Kaddi
3731
45398
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Abada''' yana nufin wani irin [[Lokaci|lokaci]] wanda kuma keda tsowo bayada [[Adadi|adadi]].<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,58</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P87,</ref>
==Misalai==
* Aljanna har abada.
* Ba aure tsakanina da ke har abada.
* ina sanki so na har abada
==Manazarta==
[[Category:Lokaci]]
izg5o00azbcigu6psp1rsdeou85fl0l
Ƴar-me-ganye
0
6340
45384
41493
2026-05-17T10:21:18Z
Abubakar Kaddi
3731
/* Hausa */
45384
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ƴar-mai-ganye''' Mata ne da kan zuba magani a ƙwarya suna bi gida-gida suna bayar da magungunan da suka shafi mata da kuma ƴan sauran cututtukan da ba za a rasa ba. Bayar da magani ita ce sana’ar ƴar mai ganye.
==Misali==
*Naga yar-mai-ganye ahanya jiya.
*Sani yaje gurin Ƴar-mai-ganye amsan magani Shawara.
*'Yar-mai-ganye adaji take samo magani.
==Manazarta ==
h3a1mf35nupcj87lnwyf7h1w1sk4n7t
45385
45384
2026-05-17T10:21:42Z
Abubakar Kaddi
3731
/* Misali */
45385
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ƴar-mai-ganye''' Mata ne da kan zuba magani a ƙwarya suna bi gida-gida suna bayar da magungunan da suka shafi mata da kuma ƴan sauran cututtukan da ba za a rasa ba. Bayar da magani ita ce sana’ar ƴar mai ganye.
==Misali==
*Naga yar-mai-ganye ahanya jiya.
*Sani yaje gurin Ƴar-mai-ganye amsan magani Shawara.
*Ƴar-mai-ganye adaji take samo magani.
==Manazarta ==
9x703ix18ks91guz5qmu78tx6gbn4m7
Ƴan biyu
0
6734
45387
41496
2026-05-17T10:23:06Z
Abubakar Kaddi
3731
/* Misali */
45387
wikitext
text/x-wiki
'''Ƴan biyu''' kalmar nanufin yaran da aka haifa [[Tagwaye]].
==Misali==
* Yaran Tanko ƴan biyu ne.
* Ina son ƴan biyu.
* Matar yayana ta haifa ƴan biyu.
* Matar Audu ta haifi ƴan biyu amma daya ya koma
===Fassara===
* Turanci: Twins
* Larabci: توامان
ebtt4609mhc3ie07sd5946l1oqrmoja
Amana
0
7021
45394
41777
2026-05-17T10:28:51Z
Abubakar Kaddi
3731
45394
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Amana''' {{Audio|Amana.ogg|Amana}} Tana nufin bada kaya ko wani abu mai mahimmanci [[Ajiya|ajiya]] ga wanda aka amince ma wa.<ref>https://hausadictionary.com/amana</ref>
==Misalai==
*Anba Lado amanar kuɗin Auwal.
*Aminu mai riƙon amana ne sosai.
*Matan habu tariƙemashi amana sosai.
*Ba'a son mutum ya kasance mai cin amana
*Cin amana yazama ruwan dare game gari
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
[[Category:Halayya]]
[[Category:WOCI]]
mjamnbxl6sf2j1blfkc8925lps0b7v7
Abawa
0
11275
45400
43158
2026-05-17T10:35:28Z
Abubakar Kaddi
3731
45400
wikitext
text/x-wiki
'''Abawa''' tsinkene da ake haɗashi da [[Zare|Zare]] wajen yin aikin kayan maza saman tsinken yana da qullutu
==Misalai==
*Saina nuna maka banbancin zare da abawa
*Na fayyace zare da abawa
==Manazarta==
pxwoj9lj1trmj6ntw6pgcvi4fd34y4k
A cikin mafarki
0
11918
45395
43948
2026-05-17T10:29:58Z
Abubakar Kaddi
3731
45395
wikitext
text/x-wiki
‘’’A Cikin Mafarki’’ Ma’ana: Abin da ke faruwa cikin mafarki ko mafarkin zuciya.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mafarki</ref>
Misali: A cikin mafarki, ta ga makomarta.
==Manazarta==
*A cikin mafarkin da tayi akace suje Kano
61mx2tr5pany75mxl3z7l919cv6319j