Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.2
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Asabar
0
3312
45403
45300
2026-05-18T09:50:13Z
Mahuta
2222
45403
wikitext
text/x-wiki
=== Asalin kalma ===
Watakila kalmar asabar ta samo [[Asali|asali]] ne daga harshen hausa.
=== Furuci ===
=== Suna (n) ===
'''Asabar''' da [[Turanci]] (Saturday). [[Rana]] ce daga cikin ranakun sati guda baƙwai (7).
=== kalmomi masu alaka ===
* lahadi, litinin, talata, laraba, alhamis, juma'a
* [[jiya]]
* [[shekaran jiya]]
* [[yau]]
* [[gobe]]
* [[jibi]]
=== Fassara ===
* Turanci (English): Saturday<ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.</ref>
* Farandanci (French): samedi<ref>Days of the week in French". about-france.com. Retrieved 2022-01-02.</ref>
* Larabci (Arabic): alsabt - السبت<ref>Days of the Week(أيام للأسبوع)". www.softschools.com. Retrieved 2022-01-02.</ref>
== Manazarta ==
[[Category:Lokaci]]
[[Category:Ranaku]]
qbqdc145ax0ctagywba2sgpf616qqgy
45404
45403
2026-05-18T09:50:24Z
Mahuta
2222
45404
wikitext
text/x-wiki
=== Asalin kalma ===
Watakila kalmar asabar ta samo [[Asali|asali]] ne daga harshen hausa.
=== Furuci ===
=== Suna (n) ===
'''Asabar''' da [[Turanci]] (Saturday). [[Rana]] ce daga cikin ranakun sati guda baƙwai (7).
=== kalmomi masu alaƙa ===
* lahadi, litinin, talata, laraba, alhamis, juma'a
* [[jiya]]
* [[shekaran jiya]]
* [[yau]]
* [[gobe]]
* [[jibi]]
=== Fassara ===
* Turanci (English): Saturday<ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.</ref>
* Farandanci (French): samedi<ref>Days of the week in French". about-france.com. Retrieved 2022-01-02.</ref>
* Larabci (Arabic): alsabt - السبت<ref>Days of the Week(أيام للأسبوع)". www.softschools.com. Retrieved 2022-01-02.</ref>
== Manazarta ==
[[Category:Lokaci]]
[[Category:Ranaku]]
qn4nplphmyk3j86ay0r8x8yiw87t935
Audiga
0
3342
45439
30709
2026-05-18T10:09:28Z
Mahuta
2222
45439
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Feld mit reifer Baumwolle.jpeg|Audiga a gonar ta|thumb|230px]]
'''Audiga''' {{Audio|Audiga.ogg|Audiga}}
wata aba ce da ake nomawa domin sarrafa ta zuwa kayan sawa.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,37</ref>
==Misali==
* An sarrafa audiga zuwa riga da wando.
* Manomi ya shuka audiga.
==Manazarta==
[[Category:Shuka]]
[[Category:Kayan lambu]]
[[Category:WOCI]]
idsathrezghoaps23z9t5pkg439hlpb
Babban
0
3395
45486
29115
2026-05-18T10:34:59Z
Mahuta
2222
45486
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Babba''' na nufin , [[Jigo|jigo]] (wanda yafi saura mahimmanci) da Turanci (main). Sannan babba na nufin jagora a cikin jinsi.
==Misali==
rgusy1nhkoj1gj8xpwhjop5o3waooe3
Asibiti
0
3588
45417
39283
2026-05-18T09:58:28Z
Mahuta
2222
45417
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Bida.poly Medical centre 25.jpg|Hoton wani Asibiti|thumb|230px]]
'''Asibiti''' na nufin Wajen da aka yishi don taimakawa marasa [[Lafiya|lafiya]] Su samu Sauki ta Hanyar ɗorasu akan tsarin magani da basu shawarwari.<ref>https://glosbe.com/ha/en/asibiti</ref>
===Fassara===
*Turanci:Hospital
*Larabci: المستشفى
==Misali==
*Mun ziyarci Mara Lafiya a Asibiti.
*Asibitin Garin mu babba ne.
==Manazarta==
[[Category:Waje]]
[[Category:WOCI]]
[[Category:Suna]]
qief4uj1vnme128196xigwu6hji8hp1
Attarugu
0
3692
45437
43236
2026-05-18T10:08:30Z
Mahuta
2222
45437
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Small plant but big peppers (4650470206).jpg|Attarugu a jikin ganyen shi|thumb|230px]]
'''Attarugu''' {{Audio|Atarugu.ogg|Atarugu}} wani sinadarin kayan lambu ne mai kala ja da [[kore]] ana yin miya dashi kuma yanada yaji. <ref>https://hausadictionary.com/attaruhu</ref>
==Misali==
*Miyan tayi yaji sosai saboda nasa mata attarugu dayawa.
==Manazarta==
[[Category:Kayan lambu]]
[[Category:Kayan Miya]]
[[Category:WOCI]]
paydpbescy41et9n954mg95abb4z24f
Asara
0
3825
45407
42490
2026-05-18T09:52:03Z
Mahuta
2222
45407
wikitext
text/x-wiki
'''Asara''' {{Audio|Asara.wav|Furuci}} shine mutum ya rasa wani abu da yake dashi.
<ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,102 </ref>
:'''Suna''' ''jam'i''.Asarori
==Misalai==
*Lado yayi asaran kuɗi masu yawan gaske.
*Asara ga dan kasuwa ba daɗi ko kaɗan
*Anyi asarar dukiya da rayuka a sanadiyyar ambaliya
==Karin Magana==
*Da asara gwara gidadanci
*Asara saimai kaya
==Manazarta==
[[Category:Suffa]]
617nr96i4wrdf5tftjy648f94pc5duk
Aski
0
3844
45425
35938
2026-05-18T10:02:57Z
Mahuta
2222
45425
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:BarberShop.jpg|Anayi ma wani aski|thumb|230px]]
'''Aski''' shine cire gashi a jikin [[Mutum|mutum]] ko dabba ta hanyar amfani da [[Aska|aska]], [[Reza|reza]], [[Almakashi|almakashi]] da dai sauran su.
<ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12</ref>
==Misali==
* Zan aske gashin kaina yau.
* Gayu basa son yin aski sun faya son tara suma
==Karin Magana==
* Kowa yaci ladan kuturu sai ya mai aski.
* Dattijo ba ka Kukan aski.
* Aski in yazo gaban goshi yafi zafi
== Fassara ==
* Turanci (English): Shave.
* Faransanci (French): (namiji) rasé, (mace) rasée
* Larabci (Arabic): mahluk - محلوق
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
[[Category:Sana'a]]
[[Category:WOCI]]
705hvci78gynz82mjiu04r8mjohss17
Aska
0
3845
45422
36164
2026-05-18T10:01:45Z
Mahuta
2222
45422
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Green s5 safety box cutter blade extended.jpg|Aska me hannun roba|thumb|230px]]
'''Aska''' ƙaramar [[Wuka|wuka]] ce ko [[Reza|reza]] da akeyin [[Aski|aski]] da ita ko ƙaho ko kaciya ko bille.<ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12 </ref>
==Misalai==
*Zan anso washin aska nada na kai
*Aska asirin Mai daki
==Karin Magana==
*Aska asirin me daki
==Manazarta==
[[Category:Kayan Aiki]]
[[Category:Suna]]
[[Category:WOCI]]
bfjrwdrx9drzez7jbn9bdsbk135noes
Ashana
0
3978
45410
40786
2026-05-18T09:54:38Z
Mahuta
2222
45410
wikitext
text/x-wiki
[[File:Safety matches Union Match 1.jpg|Ashana acikin kwali|thumb|230px]]
'''Ashana'''{{Audio|Ashana.ogg|Ashana}}wani abu ne da akeyin shi domin amfani don a Sami wutan da za'ayi amfani dashi. Ashana tana da ɗan tsawo Saman ta Kuma tana da ɗan Kai a jikin.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,109</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,167</ref>
==Misalai==
* Zamu kunna wuta amurhu to amma ba muga ashana ba.
* Ta ƙyesta ashana ta kunna fitila
* Kusan komai ya kara kuɗi amma banda ashana
==Karin Magana==
*Bakar ashana kona gari
==Manazarta==
[[Category:Suna]]
[[Category:WOCI]]
4nflv6jyvfujc436wi7hb5lf9jkzcul
Atini
0
4085
45431
34577
2026-05-18T10:05:51Z
Mahuta
2222
45431
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Atini''' {{Audio|Atini.wav|Furuci}} [[Cuta|cuta]] ce da mutane ke yawon bahaya.<ref>hausa dictionary, na muhammad sani aliyu ISBN 978-978-56285-9-3</ref>
Turanci: Dysentary
==Misali==
* Yaron na fama da atini.
* Sa'ade ta sha maganin atini.
* Da zaran yaro ya fara hakori zai tayin atini
==Manazarta==
[[Category:Cuta]]
55261kvwxwlwaiq6otghxoanv8fy0al
45432
45431
2026-05-18T10:06:12Z
Mahuta
2222
45432
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Atini''' {{Audio|Atini.wav|Furuci}} [[Cuta|cuta]] ce da mutane ke yawon bahaya.<ref>hausa dictionary, na muhammad sani aliyu ISBN 978-978-56285-9-3</ref>
Turanci: Dysentary
==Misali==
* Yaron na fama da atini.
* Sa'ade ta sha maganin atini.
* Da zaran yaro ya fara haƙori zai tayin atini
==Manazarta==
[[Category:Cuta]]
lnaydnqhi9nh8wgfg2ynp1fwakk3f35
Baba
0
4100
45484
36659
2026-05-18T10:34:14Z
Mahuta
2222
45484
wikitext
text/x-wiki
'''Baba''' (jam'i:Babanninmu/) baba ma'ana mahaifi, wanda ya haifi mutum '''(uba)'''.<ref>hausa dictionary, na muhammad sani aiyu</ref>
'''Baba''' Ma'</nowiki>ana ta biyu. Suna ne da ake kiran mahaifiya ko wata dattijuwa a kasar Hausa, ko kuma matar mahaifi.
<nowiki>'''Baba''' Ma'</nowiki>ana ta uku. Suna ne da ake kiran matashi da shi, musamman gaye ko wani mai harkar banza.
==Ma,ana ta huɗu==
'''Babah''' yana nufin mahaifiya a ƙasar hausa wani yankin suna kiran mahaifiyar su da baba
==Fassara==
turanci:father
==Manazarta==
bxmeuy4ztl3t6m8an6tfwyvrzrfb5ea
45485
45484
2026-05-18T10:34:25Z
Mahuta
2222
45485
wikitext
text/x-wiki
'''Baba''' (jam'i:Babanninmu/) baba ma'ana mahaifi, wanda ya haifi mutum '''(uba)'''.<ref>hausa dictionary, na muhammad sani aiyu</ref>
'''Baba''' Ma'</nowiki>ana ta biyu. Suna ne da ake kiran mahaifiya ko wata dattijuwa a kasar Hausa, ko kuma matar mahaifi.
<nowiki>'''Baba''' Ma'</nowiki>ana ta uku. Suna ne da ake kiran matashi da shi, musamman gaye ko wani mai harkar banza.
==Ma,ana ta huɗu==
'''Babah''' yana nufin mahaifiya a ƙasar hausa wani yankin suna kiran mahaifiyar su da baba
==Fassara==
turanci:father
==Manazarta==
t81bslgq384daa7r6kjyfh1hxyvtbot
Asali
0
4429
45406
42494
2026-05-18T09:51:36Z
Mahuta
2222
45406
wikitext
text/x-wiki
=== Asalin Kalma ===
'''Asali''' {{Audio|Asali.wav|Furuci}} Wata kila kalmar asali ta samo tushe ne daga kalmar [[Larabci|larabci]] ''al'asl'' - الأصل.
==Misalai==
*Audu dan asalin ƙasar Niger ne
*Malan yace bazai taba bawa mutum mara asali aure ba
==Karin Magana==
*Da ba'asan asalin angulu ba da sai ace daga kasar Misra take
=== Furuci ===
=== ''Suna (n)'' ===
Kalmar '''asali''' na nufin tushen abu ko farkonsa.<ref>Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.</ref>
=== Fassara ===
* Turanci (English): origin
* Larabci (Arabic): الأصل
* Faransanci (French): origine
==Manazarta==
[[Category:Suffa]]
0pl32oku5g4tjsyg3o36q4x4l1njyxj
Ashasha
0
5252
45414
20934
2026-05-18T09:56:57Z
Mahuta
2222
45414
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ashasha'''
Abune da aka tanada don zuba goro da beza a bakinsa.
49pn24elfkiv20wzy8fg4i8u05f3f8n
45415
45414
2026-05-18T09:57:11Z
Mahuta
2222
45415
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ashasha'''
Abune da aka tanada don zuba goro da beza a bakinsa.
==Misali==
sp8io315b5r65idfb8yexqtf3f04uep
Asuwaki
0
5636
45428
35990
2026-05-18T10:04:13Z
Mahuta
2222
45428
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Man brushing his teeth using chewing stick.jpeg|Aswaki a bakin wani mutum|thumb|230px]]
'''Asuwaki''' {{Audio|Asuwaki.ogg|Asuwaki}}Wani siririn itace ne da ake Amfani Dashi domin goge Hakori.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/asuwaki.html</ref>
==Misali==
*Ina goge baki da Asuwaki kullum da safe.
*malam yana goge bakinsa da Asuwaki.
==Fassara==
*Turanci:Chewing stick
==Manazarta==
[[Category:Kayan Aiki]]
[[Category:WOCI]]
mni9xyegtm85fs02qc3xee34q36x3az
Atamfa
0
5710
45430
36507
2026-05-18T10:05:25Z
Mahuta
2222
45430
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Dress, day, woman's (AM 1993.87-4).jpg|Atamfa mai launika|thumb|230px]]
'''Atamfa''' {{Audio|Atamfa.wav|Furuci}} wani abune da mata suke ɗinkawa domin suturta jiki dashi. <ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,187</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,278</ref>
: '''suna''' ''jam'i''. atamfofi
==Misali==
*Nabama gambo tela ɗinkin atamfana.
*Kai atamfannan tayi kyau sosai.
*Fassara turanci: '''cloth'''
==Manazarta==
[[Category:Sutura]]
[[Category:Suna]]
[[Category:Kayan dinki]]
[[Category:WOCI]]
3mv0615jivzr8ap3gwoqvt8b2haav7r
Ashar
0
5832
45411
41448
2026-05-18T09:55:12Z
Mahuta
2222
45411
wikitext
text/x-wiki
'''Ashar''' na nufin kalmar [[Zagi|zagi]] ne ka zaga mutum don ya maka [[Laifi|laifi]], yau kam sai na ci ubanki.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,39</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,59</ref>
==Misali==
* Ba ƙyau ashar.
* Ɗan dambe ya tafka ashar.
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
4a1rjemy87y5a51nt7xep48v2iftg35
Ba'ra
0
5896
45481
29315
2026-05-18T10:32:22Z
Mahuta
2222
45481
wikitext
text/x-wiki
'''Ba'ra''' kalmar nanufin shekaran baya da yawuce a hausance.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,215</ref>
==Misalai==
* Ba'ra babammu yayi noman doya sosai.
* Ba'ra ne babansu yakawada yaje hajji.
==ENGLISH==
'''Last year'''
==Manazarta==
i9klevl07oy12syor2vrrqhz0c17hhj
Atishawa
0
6287
45433
36252
2026-05-18T10:06:44Z
Mahuta
2222
45433
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Atishawa''' {{Audio|Atishawa.wav|Furuci}} abu ce da mutane da kuma dabbobi keyi, ta hanyar fitar da iska mai ƙarfi ta bakunansu da ƙarfi. ana kira kalmar a Turanci sneeze.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,168</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,255</ref>
===Misali===
* Indo tayi atishawa.
* Atishawar kura bakyau.
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
[[Category:Suffa]]
oef6n04ukw3lwvfuj9w2ksxbwhjgj8l
Asubanci
0
6723
45427
35516
2026-05-18T10:03:45Z
Mahuta
2222
45427
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Asubanci''' shine fita da wuri ko da sararin [[Safiya|safiya]] kafin gari ya gama waye.
==Misali==
* Ado yayi asubancin zuwa kasuwa.
* Kayi asubanci don musameshi.
* Bazan iya asubanci ba.
==Manazarta==
[[Category:Suffa]]
49icyeh2nwats7zos5js1ipcslm5i0l
Ba tacce
0
7758
45483
27931
2026-05-18T10:33:52Z
Mahuta
2222
45483
wikitext
text/x-wiki
'''Ba tacce''' na nufin rubabbe ko Wanda yalalace mara kyau.
==Misali==
jdok35kc6iifocoe4l00pod2etg8mcv
Attajiri
0
7881
45436
31498
2026-05-18T10:08:06Z
Mahuta
2222
45436
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:A Certain Rich Man (1921) - 1.jpg|Hoton wani attajiri|thumb|230px]]
'''Attajiri''' {{Audio|Attajiri.ogg|Attajiri}} na nufin dan kasuwa ko kuma wanda Allah ya yalwata masa dukiya.<ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,305</ref>
==Misali==
* Abbakar yazama attajiri sosai aharkan kasuwa cinda.
==FASSARA===
Tajiri(Affluent).
== Manazarta ==
[[Category:Suna]]
qvksi230m9q79p46cwkm3rboa31t2ay
Assalatu
0
7889
45405
41447
2026-05-18T09:51:17Z
Mahuta
2222
45405
wikitext
text/x-wiki
'''Assalatu''' {{Audio|Assalatu.wav|Assalatu}} kalma ce a Larabci, wacce hausawa suke amfani da ita gurin bayyana lokacin [[Sallah|sallah]] asubahi ko kuma [[Ishara|isahara]] da wayewar gari.<ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Assalatu</ref>
==Misalai==
*Aliyu yazo tun da assalatu.
*Naji ladan Yana Kiran assalatu.
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
64jgalm62dvz1shunl9k02udda6k84a
Asiri
0
8221
45418
42612
2026-05-18T09:59:34Z
Mahuta
2222
45418
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Asiri''' dai ya kasance wani nau'i ne da ɗan adam yake yi wajen yima dan uwansa sihiri dan ya lalace.<ref>https://hausadictionary.com/asiri</ref>
:'''Suna''' ''jam'i''. Asirai
==Misalai==
* Asirin ya karye saboda tasirin addu'a
*Aminu fa asiri aka masa har yake yin hakan
* Sunje wajen boka yayiwa abokan hamayyar su asiri
==Fassara==
* Turanci: ''''Secret''''
== Manazarta ==
[[Category:Suffa]]
kdl9wc5pme5ihqpy5esw0ux7yle8srq
Aukuwa
0
8223
45443
29354
2026-05-18T10:11:52Z
Mahuta
2222
45443
wikitext
text/x-wiki
'''Aukuwa''' Kalmar tana nufin sha'ani ko wani aiki da ke gudana.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,79</ref>
==Misalai==
* Al'amarin mai aukuwa ce
* Aukuwan hatsari ba daɗi
==Fassara==
* Turanci: '''Happening'''
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
[[Category:Suffa]]
50tvk04cbqqaqx2z8r0x9990qh4wi0a
Ba-komai
0
8224
45482
29355
2026-05-18T10:32:49Z
Mahuta
2222
45482
wikitext
text/x-wiki
'''Ba-komai''' dai ya kasance yana nufin rashin duk wani abu, haske, duhu farfajiya ko abu da ake iya gani, idan babu sai ace ba-komai.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ba%20komai</ref>
==Misalai==
* Ba-komai a cikin jikar
* Ba-komai a cikin gonar tambai sai farfajiya
==Fassara==
* Turanci: '''Nothing'''
== Manazarta ==
[[Category: Kalma]]
dr7tzct4f3jt6ssqm6zqu5i0r7rwk1d
Auren-wuri
0
8225
45447
30784
2026-05-18T10:14:36Z
Mahuta
2222
45447
wikitext
text/x-wiki
'''Auren-wuri''' {{Audio|Auren Wuri.flac|Auren-wuri}} Ya kasance wani al'adace da akafi yin ta a Nigeria musamman ƙasar hausa na aurar da ƴa ƴa masu ƙarancin shekaru, kuma mafi akasarin waɗanda akafi yimawa sune mata duk da dai suma mazan akanyi masu a wasu Jihohin.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=auren%20wuri</ref>
==Misalai==
* Talatu tayi auren-wuri.
* Sarki yayi wa ɗansa auren wuri.
==Fassara==
* Turanci: '''Early marriage'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
[[Category:WOCI]]
7l57z2i9249s6rkzl9ul5y5yfwubx0u
Auna
0
8226
45444
29360
2026-05-18T10:12:19Z
Mahuta
2222
45444
wikitext
text/x-wiki
'''Auna''' ko ace aunawa duk kalma ɗaya ne amma (auna) shi yana matsayin bama wani umurni ne<ref>https://hausadictionary.com/auna</ref>
== Misali ==
* Auna min wan nan shinkafar loka biyu
* Amma Ahmad kana ganin Nura ya auna mana. Eh naga yana aunawa.
== Manazarta ==
[[Category: Kalma]]
[[Category: Suffa]]
fsg2b2xuj5ky5f8jrs5w0ze9llw8q74
Ashariya
0
8416
45413
40885
2026-05-18T09:56:26Z
Mahuta
2222
45413
wikitext
text/x-wiki
'''Ashariya''' shine zagi a wata hausar.<ref>https://web.archive.org/web/20230908132415/https://hausadictionary.com/index.php?search=Asharia</ref>
==Misalai==
*Katsinawa sun cika yawan ashariya
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
13vc4mipl8mlgtmfg8r588f2k7o9jxm
Asiya
0
8926
45420
35933
2026-05-18T10:00:53Z
Mahuta
2222
45420
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Asiya''' daya saga cikin nahiyoyin duniya
==Misalai==
*Kasar China tafi kowacce yawan mutane a Asiya
*Akwai kasashe masu yawa a yankin Asiya
9plb8r0fmle00f3maxzzcelvx4at357
45421
45420
2026-05-18T10:01:13Z
Mahuta
2222
45421
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Asiya''' ɗaya saga cikin nahiyoyin duniya
==Misalai==
*Ƙasar China tafi kowacce yawan mutane a Asiya
*Akwai ƙasashe masu yawa a yankin Asiya
tj45hcp8asht30iw4v4b74cwij3o59b
Ato
0
9345
45434
34331
2026-05-18T10:07:05Z
Mahuta
2222
45434
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ato''' {{Audio|A'to.wav|Furuci}} kalmace dake nufin gano bakin zaren wani abu.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,40</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,42</ref>
==Misalai==
*Ato Audu ashe so yake ya raina ma mutane wayo
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
ljk3tzjospc77i0iu3qzygikz4maz6r
Aubu
0
9445
45438
39533
2026-05-18T10:09:05Z
Mahuta
2222
45438
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Aubu''' {{Audio|Aubu01.ogg|Aubu}} na nufin kushi,korafi ko daura laifi akan abu ko mutum<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240425095938/https://hausadictionary.com/index.php?search=Aubu&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Lado yana yawan ganin aubun abu
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
i1p8zy1y0xyg2bo876w28vn2vfh1hpl
Aune
0
9511
45445
40700
2026-05-18T10:13:02Z
Mahuta
2222
45445
wikitext
text/x-wiki
'''Aune''' {{Audio|Aune01.ogg|Aune}} na nufin tsammani,abu ya faru kwatsam <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,7</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502100452/https://hausadictionary.com/index.php?search=Aune&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Lado baiyi aune ba kawai Mai mashin ya tureshi
*Ƴan ta'adda basuyi aune ba kawai sukaga sojoji a gabansu
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
3ia9zlhbtfpwlbn46az8jga4ps9l6mr
Auki
0
9513
45440
39534
2026-05-18T10:09:57Z
Mahuta
2222
45440
wikitext
text/x-wiki
'''Auki''' {{Audio|Auki01.ogg|Auki}} na nufin yawa,kamar abu ya ƙara yawa wajen sarrafashi <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,7</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502100644/https://hausadictionary.com/index.php?search=Auki&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Shinkafar waje tafi ta gida auki
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
1jv6xed0r3gdn0frzbhekczmzmmou6k
Auku
0
9514
45441
39535
2026-05-18T10:10:19Z
Mahuta
2222
45441
wikitext
text/x-wiki
'''Auku''' shine faruwa ko yadda abu ya faru <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,7</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502100721/https://hausadictionary.com/index.php?search=Auku&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Lado yaba Yan sanda layani akan yadda hatsari ya auku
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
khvlsbyk5ut28t57iezn5v088r1tyzq
45442
45441
2026-05-18T10:11:15Z
Mahuta
2222
45442
wikitext
text/x-wiki
'''Auku''' shine faruwa ko yadda abu ya faru <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,7</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502100721/https://hausadictionary.com/index.php?search=Auku&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Lado yabawa ƴan sanda akan yadda hatsari ya auku
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
5cczhtvwqudlkeex7jrwn3pknc8d033
Atafa
0
9515
45429
39532
2026-05-18T10:04:54Z
Mahuta
2222
45429
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Atafa''' {{Audio|Atafa.ogg|Atafa}} shine kamar mutum yai wani abun bajinta a tafa mai <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502100751/https://hausadictionary.com/index.php?search=Atafa&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Malami yace atafa wa Musa saboda yafi kowa kokari a ajin
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
mk7wiewaso4ndej20608vftby8h7l76
Assha
0
9517
45426
40887
2026-05-18T10:03:26Z
Mahuta
2222
45426
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Assha''' {{Audio|Assha.ogg|Assha}} na nufin aikata aiki mara kyau <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502100907/https://hausadictionary.com/index.php?search=Assha&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Lado ya aikata assha
*Barayi sun tafka wata assha
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
denaysc4in71fth4rhv91p5xw5940z9
Aske
0
9518
45424
39531
2026-05-18T10:02:32Z
Mahuta
2222
45424
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Aske''' {{Audio|Aske01.ogg|Aske}} na nufin cire gashi na kai ko sauran sassan jiki<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502100939/https://hausadictionary.com/index.php?search=Aske&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Lado ya aske gashin giranshi yau
*Yan kwallo sun faya askin banza
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
q5bq2yeh6rlo8lwsjgklbs96jaipk1w
Askarawa
0
9519
45423
39530
2026-05-18T10:02:10Z
Mahuta
2222
45423
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Askarawa''' {{Audio|Askarawa.ogg|Askarawa}} sune jami'an tsaro na kasar saudiyya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502101017/https://hausadictionary.com/index.php?search=Askarawa&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Askarawa sun kama tikari.
*Askarawa naba ka'aba tsaro sosai.
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
bxy6d8z3v30n6heger1jtr8xs9scqqv
Asirta
0
9520
45419
39529
2026-05-18T10:00:29Z
Mahuta
2222
45419
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Asirta''' {{Audio|Asirta.ogg|Asirta}} na nufin a sakaya abu ko a sirranta abu<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502101046/https://hausadictionary.com/index.php?search=Asirta&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
t4inad81rf8p2c4acu7ttkp2r8ynuld
Ashe
0
9521
45416
41989
2026-05-18T09:57:38Z
Mahuta
2222
45416
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ashe''' {{Audio|Ashe01.ogg|Ashe}} wata kalmace da ake amfani da ita wajen yin tambaya ko wajen nuna mamakin faruwar wani abu da ba'a sani ba<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502101116/https://hausadictionary.com/index.php?search=Ashe&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Ashe Audu agola ne
*Ashe Musa yayi aure bamu sani ba
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
39dpor36kxp9ai18jzdehohto5turtb
Ash
0
9523
45409
40882
2026-05-18T09:53:49Z
Mahuta
2222
45409
wikitext
text/x-wiki
'''Ash''' {{Audio|Ash01.ogg|Ash}} wani alamane da mutane keyi dake nuna Jin zafin [[Abu|abu]] <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502101214/https://hausadictionary.com/index.php?search=Ash&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Audu yacika raki ko danya aka taɓashi yaita ash ash
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
5hxiggnnxtmw23ou91m3q3ykvsbtr37
Asarare
0
9526
45408
40881
2026-05-18T09:52:34Z
Mahuta
2222
45408
wikitext
text/x-wiki
'''Asarare''' {{Audio|Asarare.ogg|Asarare}} na nufin samun wuri ko sarari <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502101542/https://hausadictionary.com/index.php?search=Asarare&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*An ƙosa zafi ya wuce saboda asamu asarare
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
75mbqxbjl8ctpmdpybcg7jc3jz0j6bj
Ba
0
10065
45458
37842
2026-05-18T10:23:25Z
Mahuta
2222
45458
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ba''' {{Audio|Ba001.ogg|Ba}} Kalmar nahawu da ke nuni ga ki ko rashin abu a cikin Jimla, tare da kore yiwuwar aiki ko abu.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,8</ref>
<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ba</ref>
=== Misalai ===
* ba haka ba ne
* shi ba mawaki ba ne
* ba ta je ko’ina ba
* ba ya nan
* ba irin shi
* ba aro
* ba daani
=== Fassara ===
* Turanci: '''not,no'''
=== Manazarta ===
[[Category:Nahawu]]
[[Category:Kalma]]
necy16iae44xeb82pdqbvzjqezzjrjk
Asharalle
0
10412
45412
39968
2026-05-18T09:55:45Z
Mahuta
2222
45412
wikitext
text/x-wiki
'''Asharalle''' wani nau'in kidan gargajiyane.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,78</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,48</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,91</ref>
==Misalai==
*Mata sai gwatso suke ba kunya a gaban ƴan asharalle
*Mai asharalle yayi lattin zuwa wajen biki
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
cb3vofsjwwkqpbpe2dpvndkay27i811
Azatona
0
10499
45457
38129
2026-05-18T10:22:07Z
Mahuta
2222
45457
wikitext
text/x-wiki
'''Azatona''' Wannan kalmar tana nufin abin da mutum yayi tsammanin wani abu.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Gaskiya a zatona sam baza ka iya yimin hakan ba
*Kai a zatona fah yarinyar can bata da miji
[[Category:Kalma]]
sxk4zdmwhhznmybnmt9zjn4hx6hacl4
Atsakaninmu
0
10509
45435
38142
2026-05-18T10:07:36Z
Mahuta
2222
45435
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Atsakaninmu''' dai wata Kalma ce da take nufin between us a turance wanda hakan yake nufin a tsakanin mu.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*A tsakanin mu zamu ga wanda zai riga zuwa
*An saka gasa a tsakanin ku
[[Category:Kalma]]
mks8gmc7f00mno0m7fqt40x87eu5cxr
Auren-jinsi
0
10512
45446
38145
2026-05-18T10:14:10Z
Mahuta
2222
45446
wikitext
text/x-wiki
'''Auren-jinsi''' dai wani abu ne da dokar ƙasa ta haramta ayi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*An kama audu da abokinsa sakamakon auren jinsi
*An kama wasu ƴam mata da auren jinsi
[[Category:Kalma]]
6dua6g8rgbcb1afnyay0fah3lhabmvw
Azare
0
11241
45456
41601
2026-05-18T10:21:32Z
Mahuta
2222
45456
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Azare''' ƙaramar hukuma ce dake a jihar Bauchi a Arewacin Najeriya. Azare na ɗaya daga cikin ƙananan hukumomin dake Najeriya tana da al'umma da yawa kuma mafi yawan cin su Hausawa ne.
== English ==
Local government
== Manazarta ==
mg2plwcf2lto2rwr3p94za2knhc1tsr
Ba'a cin amana sau biyu
0
11488
45460
43464
2026-05-18T10:24:15Z
Mahuta
2222
45460
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_cin_amana_sau_biyu’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Laifi ko rashin gaskiya ba ya wucewa sau biyu ba.
==Misali==
*Ka yi gaskiya; ba a cin amana sau biyu.<ref>https://hausadictionary.com/cin_amana</ref>
== Manazarta ==
ii1np5dkcvhynnvx0mtssfd44u5bc4a
Ba'a cin amana a bayyane
0
11494
45459
43471
2026-05-18T10:23:52Z
Mahuta
2222
45459
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_ci amana_a bayyane’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ayyukan amana ana yi da gaskiya, ba a ɓoye su.
==Misali==
*Ka yi gaskiya domin ba a ci amana a bayyane.<ref>https://hausadictionary.com/amana</ref>
== Manazarta ==
ejgi4vd3v4qxlbcbil31af6ivpualbj
Ba'a tsoron wawa
0
11498
45476
43477
2026-05-18T10:30:23Z
Mahuta
2222
45476
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_tsoron_wawa’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Kada a ji tsoron wanda ba shi da ilimi ko iko.
==Misali==
*Ka tsaya a kan gaskiya ba a tsoron wawa.<ref>https://hausadictionary.com/tsoro</ref>
== Manazarta ==
4tfwqjwfvv4rxg574537noyx06spo87
Ba'a wulaƙanta baƙo
0
11537
45478
43529
2026-05-18T10:31:02Z
Mahuta
2222
45478
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_wulakanta_baƙo’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ana girmama bako ko baƙi.
==Misali==
*Ka nuna girmamawa ba a wulakanta baƙo.<ref>https://hausadictionary.com/wulakanta</ref>
== Manazarta ==
1q9bj9tzqcm6iu999pgnabtcr7nc9ll
Ba'a yuwa kura dariya
0
11556
45479
43548
2026-05-18T10:31:26Z
Mahuta
2222
45479
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_yi_wa_kura_dariya’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Kada ka raina wanda yake da hatsari ko iko.
==Misali==
*Ka yi hankali ba a yi wa kura dariya.<ref>https://hausadictionary.com/dariya</ref>
== Manazarta ==
ae7teecnmotx4epnyyv1hqs66u1ubnw
Ba'a mantawa da asali
0
11560
45468
43552
2026-05-18T10:27:31Z
Mahuta
2222
45468
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_mantawa_da_asali’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Kada a manta da asalin mutum ko abu.
==Misali==
*Ka tuna inda ka fito domin ba a manta da asali.<ref>https://hausadictionary.com/asali</ref>
== Manazarta ==
2c4inev2asziu9fj10zaaf3h4ofqcn8
Ba'a raina ilimi
0
11564
45469
43556
2026-05-18T10:27:52Z
Mahuta
2222
45469
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_raina_ilimi’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ilimi yana da daraja mai girma.
==Misali==
*Ka koyi ilimi ba a raina ilimi.<ref>https://hausadictionary.com/rena</ref>
== Manazarta ==
60idv2aietia1y6o94fqpm4zn8rarmu
Ba'a cin tuwo a ɓoye
0
11569
45462
43561
2026-05-18T10:25:11Z
Mahuta
2222
45462
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_cin_tuwo a ɓoye’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ba a samun riba ba tare da aiki a fili ba.
==Misali==
*Ka yi aiki ba a cin tuwo a ɓoye.<ref>https://hausadictionary.com/%C9%93oye</ref>
== Manazarta ==
ov7ka9t2nxwq1tpzvorafwouz5sqb6e
Ba'a jin yunwa
0
11588
45467
43582
2026-05-18T10:27:13Z
Mahuta
2222
45467
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_jin_yunwa’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Idan abin da ake bukata yana nan, ba a jin wahala.
==Misali==
*Ka yi amfani da abin da kake da shi domin ba a jin yunwa a gida mai abinci.<ref>https://hausadictionary.com/yunwa</ref>
== Manazarta ==
nkhvhowwjpfimqrmv0za1bg7e2gmkm1
Ba'a wuce gona da iri
0
11592
45477
43586
2026-05-18T10:30:44Z
Mahuta
2222
45477
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_wuce_gona_da_iri’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: A kiyaye yin abu fiye da kima.
==Misali==
*Ka daidaita ba a wuce gona da iri.<ref>https://hausadictionary.com/pass</ref>
== Manazarta ==
a1wvgj3fdcu1khz3sk9mq5i4fz82ydf
Ba'a tsoron inuwa
0
11597
45475
43591
2026-05-18T10:30:02Z
Mahuta
2222
45475
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_tsoron_inuwa’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Kada a ji tsoron abin da ba shi da hatsari.
==Misali==
*Ka kwantar da hankalinka ba a tsoron inuwa.<ref>https://hausadictionary.com/inuwa</ref>
== Manazarta ==
5ft7a7cjbrut7to65x8szw6q8h45fca
Ba'a sanin darajar
0
11604
45472
43598
2026-05-18T10:28:56Z
Mahuta
2222
45472
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba'a_sanin_darajar’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ana gane muhimmancin abu idan ya ƙare.
==Misali==
*Ka yaba masa tun yana nan ba a san darajar rana sai ta faɗi.<ref>https://hausadictionary.com/daraja</ref>
== Manazarta ==
dnlehn373b6l05vmo7hoy6belluymw5
Ba'a cizon mumini a rami ɗaya
0
11680
45464
43679
2026-05-18T10:26:05Z
Mahuta
2222
45464
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_cizon_mumini_a_rami_ɗaya’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Wanda aka ci amanarsa yakan yi taka-tsantsan.
==Misali==
*Ka kiyaye; ba a cin amana sau biyu.<ref>https://hausadictionary.com/amana</ref>
== Manazarta ==
s5b23lt5vedt6azqxpakmk4dlarr0zh
Ba'a cin moriyar jiya
0
11685
45461
43684
2026-05-18T10:24:41Z
Mahuta
2222
45461
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_cin_moriyar_jiya’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Abin da ya wuce ba ya amfanar yau.
==Misali==
*Ka mai da hankali kan yau ba a cin moriyar jiya.<ref>https://hausadictionary.com/moriya</ref>
== Manazarta ==
95tysy5kjhghix5u3v1qkbux07uorrk
Ba'a raina ƙarami
0
11691
45470
43691
2026-05-18T10:28:12Z
Mahuta
2222
45470
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_raina_ƙarami’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ƙarami na iya zama babba.
==Misali==
*Kada ka raina shi ba a raina ƙarami.<ref>https://hausadictionary.com/raini</ref>
== Manazarta ==
0ulfrm30zr04kxl9t6au4kzftguoiw9
Ba'a tsallake Rijiya Da Baya
0
11700
45474
43701
2026-05-18T10:29:40Z
Mahuta
2222
45474
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_tsallake_rijiya_da_baya’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ba a guje wa matsala ta hanyar da ba ta dace ba.
==Misali==
*Ka fuskanci gaskiya; ba a tsallake rijiya da baya.<ref>https://hausadictionary.com/tsallake</ref>
== Manazarta ==
dgxbz73hh5nif62mxa1ztdt8mrldvt7
Ba'a shan magani
0
11775
45473
43781
2026-05-18T10:29:19Z
Mahuta
2222
45473
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_shan_magani’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Mutum baya neman mafita sai ya shiga matsala.
==Misali==
*Ka gyara tun da wuri; ba a shan magani sai da ciwo.<ref>https://hausadictionary.com/sha</ref>
== Manazarta ==
4ucb4walohvbptxod5sb9uw4nyz96sw
Ba'a gajiya da neman ilimi
0
11803
45466
43809
2026-05-18T10:26:52Z
Mahuta
2222
45466
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_gajiya_da_neman_ilimi’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Neman ilimi ba shi da iyaka.
==Misali==
*Ka ci gaba da karatu; ba a gaji da neman ilimi.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=nema</ref>
== Manazarta ==
p257526foooxeghena63pviutm623at
Ba'a cin tuwo da miya biyu
0
11810
45463
43816
2026-05-18T10:25:40Z
Mahuta
2222
45463
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_cin_tuwo_da_miya_biyu’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ba za a iya yin abubuwa biyu masu karo da juna lokaci guda ba.
==Misali==
*Ka zaɓi ɗaya; ba a cin tuwo da miya biyu.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=cin%20abinci</ref>
== Manazarta ==
mv6s0y0c9599l4u82rtwz1r8vrj53hh
Ba'a ɓoye ɓarna
0
11813
45480
43819
2026-05-18T10:31:47Z
Mahuta
2222
45480
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_ɓoye_ɓarna’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Laifi ko ɓarna ba su dawwama a ɓoye.
==Misali==
*Ka gyara kuskurenka; ba a ɓoye ɓarna.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=%C9%93arna</ref>
== Manazarta ==
i3xd5zuhb67clowkurxegi4rh266mto
Ba'a fasa kwarya
0
11819
45465
43825
2026-05-18T10:26:25Z
Mahuta
2222
45465
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba’a_fasa_kwarya’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ba a fara sabon abu sai an bar tsoho.
==Misali==
*Ka fara sabon shiri; ba a fasa kwarya sai da gora.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=fasa</ref>
== Manazarta ==
r7mbxpyww8jxii4r2o51xy7p102oyze
Ba'a san maci tuwo ba
0
11825
45471
43831
2026-05-18T10:28:33Z
Mahuta
2222
45471
wikitext
text/x-wiki
‘’’Ba a san maci tuwo’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Ana gane muhimmancin abu ne idan ya ƙare.
==Misali==
*Da ya tafi ne muka gane darajarsa; ba a san maci tuwo sai miya ta ƙare.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=tuwo</ref>
== Manazarta ==
pg79zz4tp65btsub7q9kx8q01negfbi
Auren gaskiya
0
11841
45453
43847
2026-05-18T10:18:15Z
Mahuta
2222
45453
wikitext
text/x-wiki
‘’’Auren_Gaskiya’’’ Ma’ana: Aure mai cike da gaskiya.
==Misali==
*Auren gaskiya yana da ɗorewa. <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=gaskiya</ref>
== Manazarta ==
6vh989z18euqw2nc7k3i6n1nwlfqjaa
Auren zuciya
0
11858
45454
43864
2026-05-18T10:18:42Z
Mahuta
2222
45454
wikitext
text/x-wiki
‘’’Auren_Zuciya’’’ Ma’ana: Aure da zuciya ta amince da shi.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=aure</ref>
==Misali==
*Auren zuciya ya fi auren dole.
== Manazarta ==
r6bcgwqgx3i8a1etvipltclskkrlf6j
Auren Duniya
0
11865
45448
43871
2026-05-18T10:15:32Z
Mahuta
2222
45448
wikitext
text/x-wiki
‘’’Auren_Duniya’’’ Ma’ana: Aure da aka yi saboda bukatar duniya.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=duniya</ref>
==Misali==
*Auren duniya ba kullum yake kawo farin ciki ba.
== Manazarta ==
a61k3onbjki6kxkqvjkt6ce03lusmeh
Auren ƙaddara
0
11880
45455
43909
2026-05-18T10:19:12Z
Mahuta
2222
45455
wikitext
text/x-wiki
‘’’Auren Kaddara’’’ Ma’ana: Aure da aka yi bisa abin da aka rubuta tun farko.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=aure</ref>
==Misali==
*Auren ƙaddara ya zo ba tare da shiri ba.
==Manazarta==
fr9l1mpwa91c375t4pa9lhnz071vgqv
Auren Rayuwa
0
11889
45450
43918
2026-05-18T10:16:45Z
Mahuta
2222
45450
wikitext
text/x-wiki
‘’’Auren Rayuwa’’’ Ma’ana: Aure wanda ya haɗa rayuwa da burin gaskiya.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=rayuwa</ref>
==Misali==
*Auren rayuwa ya kawo farin ciki.
==Manazarta==
5eyx36rk4gi2i99ayf7x1fy7nqomopt
Auren Rabo
0
11896
45449
43926
2026-05-18T10:16:17Z
Mahuta
2222
45449
wikitext
text/x-wiki
‘’’Auren Rabo’’’ Ma’ana: Aure da aka yi bisa rabo ko tsari.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=rabo</ref>
==Misali==
*Auren rabo ya kawo jituwa da sabani.
==Manazarta==
f5qh1usm88s3j2w5qzbeubvef8rnr5u
Auren Sirri
0
11910
45451
43940
2026-05-18T10:17:22Z
Mahuta
2222
45451
wikitext
text/x-wiki
‘’’Auren Sirri’’’ Ma’ana: Aure da aka yi a ɓoye ko ba a sanar da kowa ba.
==Misali==
*Auren sirri ya ƙara ƙarfafa soyayya. <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=sirri</ref>
==Manazarta==
msma6lzn9hkmbhtrcqnbwtvfqjtu7z6
Auren dole
0
11919
45452
43949
2026-05-18T10:17:51Z
Mahuta
2222
45452
wikitext
text/x-wiki
‘’’Auren Dole’’’ Ma’ana: Aure da aka yi ba da son rai ba, ko dole aka yi.
==Misali==
*Auren dole ya kawo darasi a rayuwarta.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=dole</ref>
==Manazarta==
fw9ve2nsqduqn01t75i3lsbz3pdp36q