Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.3
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Makaneza
0
9332
45533
35426
2026-05-22T13:35:22Z
Salisu Adamu
2811
45533
wikitext
text/x-wiki
==Asalin Kalma==
Watakila Kalmar '''Makaneza''' ta samo asali ne daga harshen Turanci. Vulcanizer.
==Bayani==
'''Makaneza'''Kalmar
tana nuni ga mai gyaran taya da bututun iska na ababen hawa kamar keke, mota [[babur|babur]] da dai sauransu.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85</ref>
==Misalai==
* Makaneza ya mun facin mota da kyau.
* Makaneza ya bai shawara in canza tayar keke saboda gudun hatsari.
==Fassara==
* Turanci: '''Vulcanizer'''
== Manazarta ==
[[Category:Suna]]
j7s4p0qt1bu5db8i6k8sydswbqjbrga
45534
45533
2026-05-22T13:35:40Z
Salisu Adamu
2811
45534
wikitext
text/x-wiki
==Asalin Kalma==
Watakila Kalmar '''Makaneza''' ta samo asali ne daga harshen Turanci. Vulcanizer.
==Bayani==
'''Makaneza''' Kalmar
tana nuni ga mai gyaran taya da bututun iska na ababen hawa kamar keke, mota [[babur|babur]] da dai sauransu.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85</ref>
==Misalai==
* Makaneza ya mun facin mota da kyau.
* Makaneza ya bai shawara in canza tayar keke saboda gudun hatsari.
==Fassara==
* Turanci: '''Vulcanizer'''
== Manazarta ==
[[Category:Suna]]
biiue52n5wv1di8psjeoy27smt4yf7w